JODAH EPISODE 1 With English Subtitles

JODHA is a five-episode Kannywood thriller that explores the cost of love when it blinds us to the truth. The story follows a woman who marries without investigating her husband’s past—a past haunted by the mysterious deaths of his three previous wives. After the birth of her child, she is forced to confront disturbing truths that challenge her faith, threaten her safety, and put her very survival at risk.

JODHA fim ne film ne mai cike da ruɗani da tashin hankali, wanda ya ƙunshi daga kashi na 1 zuwa 5 (Episodes1 to 5). Yana bayyana irin mummunan sakamakon da soyayya kan haifar idan ta makantar da mutum har ya kasa ganin gaskiya. Labarin da ya kunshi wata mata da ta yi aure ba tare da binciken tarihin mijinta ba, tarihin da ya gurɓace sakamakon mutuwar matansa har guda uku cikin yanayi mai cike da ruɗani. Bayan ta haifi ɗanta, sai ta fara fuskantar wasu matsalaloli masu firgitarwa waɗanda suka jef lafiyarta, da rayuwarta cikin babban haɗari.


https://youtu.be/6Jzb9K7Fbo8

Дата на публикация: 6 юли, 2026
Категория: Друго

Показване на още