Alummata shiri ne da ya zo da wasu darussa da Alummar karkara ke da bukata. Shirin ya dauki ragamar wayar da kan Alumma akan neman ilimi, mahimmancin Asbiti, tsafta, zamantakewar aure, da kuma irin rawar da 'ya'ya mata ka iya takawa idan har aka basu dama.....
“Alummata” is a series that brings valuable lessons needed by rural communities. "Alummata" focuses on enlightening the people about the importance of education, healthcare, hygiene, marital relationships, and the vital role women can play when given the opportunity.
Дата на публикация: 10 ноември, 2025
Категория:
Друго